Zamu rushe duk gidan da mai tirela yayi parking - Inji gwamna El Rufai


 

Gwamnar jihar Kaduna "Mal Nasiru Elrufai" yayi bayani akan kin bin doka Wanda yayi bayani yanace was dayawa mutane Basu San dokoki suke tabawa bah.


Sannan yace duk me gidan dayasake mai tirela yayi parking a kofar gidansa zamu rushed gidan saboda yabari an karya doka don izinin gina gida aka bashi ba garejin mota bane.


Wannan maganar ta aukune a marabar his yayinda yazo wuce yaga abin tawuce yadda ake tsammani.

Zamu rushe duk gidan da mai tirela yayi parking - Inji gwamna El Rufai Zamu rushe duk gidan da mai tirela yayi parking - Inji gwamna El Rufai Reviewed by MR MB on 12:57 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.