Ta yadda zakuyi rijista na sabbbin shiga aikin sojoji

 


Ayau 15 February 2021 muka sami sanarwa da anbude shafin yin rijista na sabbbin dauka wainda zasu shiga soja.

Sannan ana sanarwa ga duk mai bukata akwai hanyoyi wainda zaisa Insha Allah kasamu batare da wata matsala bah,zamu zayyano muku kamar haka.


1.Dole mutum yakasance dan kasa kuma yanada katin zama dan kasa wato National Identity Card.

2.Dole mutum yakasance wanda koso Daya kotu bata taba samunshi da laifi bah.

3.Dole mutum yakasance yayi passing a subject hudu (4) daga cikin wainnan jarabawan na kammala karatu wato WASSCE,GCE,NECO,NABTEB kuma sannan saiya hada da O Level nasa dana secondary.

4.Sannan wainda suka kware wajen iya sanaar hannu da suzo da shaidan yin aikin wanda aka basu don tanan zaa gane iya kwarewansu.

5.Sannan duk wanda keda shaidan kammala karatu daya daya kasance dan shekara 18,sannan wainda suka kware a sanaar hannu dasu kasance yan shekara 22 zuwa 26,sanna 31 ga watan mayun 2021 zaa fara atisaye.

6.Sannan maza masu San shiga ana son tsawonsu 1.68m mata kuma 1.62,kuma ana bukatar mutum daya iya wani yaran bayan nashi.

Ta yadda zakuyi rijista na sabbbin shiga aikin sojoji Ta yadda zakuyi rijista na sabbbin shiga aikin sojoji Reviewed by MR MB on 11:34 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.