Sufeta Janar na yan sandan najeriya yatura dakarun sa zuwa garin Oyo

 


Sufeta Janar Mohammed Adamu ya bayyana wannan zancanne a lokacinda yake bada umurni da kuma Kara janyo hankalina alummah da azauna lafiya shine.

Sannan Sefata Janar yatura dakarunsa ne dasuje su tabbatar da zaman lafiya a garin Oyo.

Wanda fadan yafarune tsakanina Hausawa da Yarbawa yan sandan sunyi bayani Jan cewa hausawa goma (10) aka kashe sai bayerabe Daya (1) yayin rikicin.Kaman yadda ya fadi cewa antura dakaru kala kala ne soboda asami tsaro sosai amman dakarun akwai na boye dana fili wato akwai masu kawo rahotanni ta boye ga duk abunda zai faru.

Muna rokon Allah daya kiyaye nagaba sanna wainda suka rasu Allah ya gafarta musu (Ameen)


Sufeta Janar na yan sandan najeriya yatura dakarun sa zuwa garin Oyo Sufeta Janar na yan sandan najeriya yatura dakarun sa zuwa garin Oyo Reviewed by MR MB on 12:33 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.