Labarina Series: Shin Kuna Ganin Presido Zai Cigaba Soyayya Da Sumayya

 


Wato Labarina Series babban Series Wanda a arewacin Nigeria ya karbu harma wasu kasashen waje suna kallo.

Hakika ashirin can baya Presido ya matukan nunama Sumayya soyayya inda har takai zai iya kashe Wanda yasake yatabeta.

Sannan Presido ankamashi Yana hannun Yan sanda Amman kaman yadda Director din Series din wato Aminu Saira yayi posting din wannan hoton inda yake nuna cewa Presido Zai dawo kuma zasu Cigaba da Soyayyan su
Labarina Series: Shin Kuna Ganin Presido Zai Cigaba Soyayya Da Sumayya Labarina Series: Shin Kuna Ganin Presido Zai Cigaba Soyayya Da Sumayya Reviewed by MR MB on 1:28 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.