Ina Goyan Bayan adaina Downloading sedai streaming - Feezy

 
Kwanankin baya DJ AB yayi posting cewa adaina Downloading wakarshi dana sauran Arewa artiste sedai kowa yayi streaming online yadda abun zai Kara habbaka kasuwancin wakoki a Arewa.

Maganan taja CeCe kuce sosai a Arewa, inda wasu bloggers suke ganin Hakan zai kashe musu kasuwa Idan baa downloading Waka, mutane da Dama sun bada gudunmawa Akan wannan lamarin. Facebook page Mai suna "Arewa Music Gossips" ya wayarwa mutane Mene streaming da yadda ake samun kudi, Kuma mene downloading da yadda Duk abubuwan suka kasance.

A jiya Talata DJ AB yakara jaddada wa mutane Akan kar acigaba da downloading wakarshi sedai ayi streaming kamar haka Ayanda yayi posting.

DJ AB " An wuce era din downloading waka! Kuyi streaming yanda za’a samu ci gaba a masana’antar! Once arewa music industry starts working to its full potential, unemployment go reduce! Think about it!"


Se Feezy yayi Mai reply da haka.

Feezy " We need your support!
Stream our songs on Audiomack, Applemusic, Spotify etc

DON’T download!"
.

Ina Goyan Bayan adaina Downloading sedai streaming - Feezy Ina Goyan Bayan adaina Downloading sedai streaming - Feezy Reviewed by Extraordinary on 1:55 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.