Fadamuna abu daya wanda jaruma Saratu Daso ke burgeka

 Me jaruma Saratu Daso tafi burgeka a Kannywood.


Hakika "Saratu Daso" takasance jarumace Mai fadi aji Wanda tin 2000 suke harkan film kuma iyaye ne aciki.


Asalin sunanta Saratu Muhammad Gidado Wanda aka haifeta  17th January 1968,tayi matukar Fina finai masu yawa kuma sun shahara.


Tayi wani shahararren film linzami Wanda tayi roles masu kyau,

Sannan kaman yadda aka gani wani abu day wanda jaruman ke burgeka.Ni yanxun haka inada abinda jaruman ke burgeni kaman.


Hakika indai wajen yin nishadi da dariya indai tana film to saita sakaka kuma idan role din iyaye ta dauka namma ta kware,bazaa iya dadin duk wani jarumta da Take yi a film Wanda ita ta kware me sosai wajen yin aikinta.


LABARI NA ACTORWannan Shine Presido na series a labarina.

Kaman yadda kowa yasani Presido Yana burge jamaa inda take role nasa na Dan attajiri a series din sannan daga baya aka kamashi,a yanxun haka ana kanyi next episode na Labarina.

Fadamuna abu daya wanda jaruma Saratu Daso ke burgeka Fadamuna abu daya wanda jaruma Saratu Daso ke burgeka Reviewed by MR MB on 12:21 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.