An bada umurnin bude "National ICT Park" a garin Abuja - Ali Pantami
Labari yazo ne ashafin handle din Dr Ali Pantami na Facebook.
Inda take cewa ayau me aka bada izinin Gina "National ICT Park" a Abuja Nigeria,saboda ta Zama cibiyae da zata shugabanci dukkan cibiyoyi na fasahar zamani a Nigeria.

Kuma ta Zama wajen horar da Yan kasa da kuma Samar musu da sanaoi ta wannan hanyar.

Wannan approved ya biyo me bayan kudiri Dana gabatar ne,cikin taimakon Allah a Majalisar Gwamnatin Tarayya.

Allah yasa wannan aiki ya Zama mai anfani ga Nigeria da Yan Nigeria a duk inda suke (Ameen) 


 

Hakika wannan abinda aka samu na cigaba bakaramin lamarine bah Wanda Yan kasa Nigeria zasu amfana tin zaa Samar da sanaoi awajen.


Kaman yadda mukaji wannan kamfani ce wadda duk wata abu na zamani zaa dinga kirkira a wajen dakuma abubuwan da yakamata kasa anayi Mata don adinga samun cigaba.


Dr Isah Ali Pantami bakaramin kikari yakeyi a aikinda aka dashi wadda a yanxun haka akwai cigabobi daaka samun na harkan Net inda take kara bude ma mutane Ido akan Suma sudinga sanin harkan online Wanda zamanin nan duk kusan kasuwanci da sauran abubuwan tanan akeyi.


Kaman can kwanaki yadda ya nemi izini a Gwamnatin da yafito da tsari Wanda zata taimaki jamian tsaro wajen Kama Yan taadda ga duk wanda beda National ID Card to zaa kulle layinsa Wanda hakan yasa anrage wasu abubuwan.

An bada umurnin bude "National ICT Park" a garin Abuja - Ali Pantami An bada umurnin bude "National ICT Park" a garin Abuja - Ali Pantami Reviewed by MR MB on 3:06 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.