Abun mamaki gameda E.P din FEEZY KingdomA jiya Feezy ya sanar da zai saki E.P Dinshi Mai suna KINGDOM, abunda yabawa mutane mamaki Akan wannan album din shine yadda mutane suka damu suka dinga comments da nuna farin cikinsu na wannan album dinda zai saki.

A 2021 ansaki album da Dama Amma wannan Karan abun akwai ban mamaki yadda mutane suka dinga hyping FEEZY suna kuranta dan short video da yasaki na album.

Feezy album will be coming up soon
Gaskiya da dukka alamu wannan album din zai girgiza arewa inda mutane suka dinga Mai lakani da Arewa Justin Bieber.

@SIENCOM studio " The beast of arewa musicians working on an EP for the Phylums in the 'KINGDOM'! 🔥🔥🚀  @Feeiziey"

@BuhariHaido " @Feeiziey I love the first verse can't wait to have the full track

 #buharihaido"

@MOZEY " Wow mad oooo💯💯 @Feeiziey you go killed ours I swear you're my 1 in the top 10 wllhi🙏❤🎶"

@Arch Mr man " 🔥🔥🔥 make sure u drop it soon so that i can update my playlist"

@ArewaMusicGossips " African Justin Bieber coming up with this hot E.p" 

Abun mamaki gameda E.P din FEEZY Kingdom Abun mamaki gameda E.P din FEEZY Kingdom Reviewed by Extraordinary on 1:53 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.