Opinion: Dalilan dayasa Deezell yazama Power House na Arewa

 


Tun baya da dawowar Deezell daga US yazama Wanda yakeson yaga cigaban mawakan Arewa Kuma yanso yaga kansu ya hade sosai. Dalilin dayasa yayi featuring DJ AB da ClassiQ Kenan awakan GIRMA, Inda wakar ta shahara sosai a Arewa. 

Kafin zuwan Deezell, YNS nee kadai suke cypher ko wata collaboration Mai Dadi a arewa. Kuma basa featuring bare Wanda baya a group nasu. Cikin wakokin da Deezell yayi featuring mutane da dama upcoming artiste da star artist na Arewa sunhada da BABU RUWANMU DA HATERS, DUK ABUNDA ZAI FARARU YA FARU.Opinion: Dalilan dayasa Deezell yazama Power House na Arewa Opinion: Dalilan dayasa Deezell yazama Power House na Arewa Reviewed by Extraordinary on 5:54 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.