Fitar DJ AB peaceful protest a Kaduna

 
Haruna Abdullahi wanda aka fisani da DJ AB  tareda YNS members sunfita Garin Kaduna ranar 18 October 2020 Domin gudanar da Xanga zangan lumani Akan #EndNorthernbanditry saboda kashe kashen da akeyi a arewa.

Celebrities da Dama a arewa sunfita musamman HipHop celebraties sunfita wasu Kuma sunbada gudunmawa a social media kamarsu Deezell,kheeengs, da Dai sauransu.


Social media influencers support the movement #SecuredNorth da #EndNorthernBanditry amma sedai wasu na mamaki akan rashin goyon baya daga kannywood celebraties. Musamman Ali Nuhu yaqi shiga ko nuna goyon baya Akan mutanen arewa Wanda kullum Yake cewa Yana alfari dasu.

Ali jita ya nuna gudunmawa sosai da Falalu A Daurayi.
Hakan yasa wasu mutanen da Dama sukace DJ AB yapi Ali Nuhu a arewa tunda Wanda ya damu dakai Shi yakamata ka damu Dashi.


Fitar DJ AB peaceful protest a Kaduna Fitar DJ AB peaceful protest a Kaduna Reviewed by Extraordinary on 1:51 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.