Da inji wakan Deezell gara nayi awa daya a gaban generator Yana Kara- inji moh Ameen

 


Wani bayan Allah Dan Kano me suna Moh Ameen yace da saurari wakan Deezell gara yayi awa daya a gaban generator Yana Kara. Mawaka da dama suna fuskantan irin wannan yanayi Kuma suna da dalilansu a zuciya na fadin haka. Sedai shi Deezell yamaida martani ga Mai wannan magana inda yake tambayanshi generator din Yamaha ko mikano?

Shidai Deezell kamar yadda aka sani shahararren mawakine a arewa Wanda yakeda dumbin masoya a garuruwa da dama musamman Kano, Kaduna, Bauchi, Niger da sauransu.kuma yakasance abokine ga king of the North (Dj Ab).

Ga screenshot din yadda abun yafaru a Twitter a yammacin lititin 21 ga watan September 2020Source: Arewatopmusic TEAM

Da inji wakan Deezell gara nayi awa daya a gaban generator Yana Kara- inji moh Ameen Da inji wakan Deezell gara nayi awa daya a gaban generator Yana Kara- inji moh Ameen Reviewed by Extraordinary on 9:33 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.