Yakamata Yan Jaridu Da Masu Yada Labarai Sudinga Yada Gaskiyan Magana.

Yakamata Yan Jaridu Da Masu Yada Labari Sudaina Yada Jita Jita 


A lokuta da yawa Yan Jarida da yawa suna yada jita Jita akan abunda wani sain bai faru bah ko kuma ya faru amman suna karawa,don duk abunda ake Fadi bai faru bah bai kamata bah.

Abunda yasa muke wannan maganan akwai lokacinda wani Site yasaka labari akan wai wani fada ne yafaru aha Maiduguri saina yi sharing kawai saiga Dan garin yana tambaya na yaushe akayi kaga kuwa ashe karya ne.

Kaman misalin lokacin wannan pandemic na Covid-19 wani sain Koda baa samu Mai cutanbah zakaga wasu suna cewa ansamu wani harda karawa zayyi.

Ah yanxun barayin Arewacin Nigeria na bukatar taimako kuma yakamata Shugaban Muhammadu Buhari ya duba,wato Wainnan matsalolin sune kaman Yan Boko Haram don sun dami ko Ina,ga kuma Yan bindiga.

Hakika Yan Arewa muhada Kai domin yakan abubuwan dake damun mu ah barayinmu,kuma muna rokan Allah (S.W.A.T) daya kawo karshen wannan
 abun.

Ah yaune akayi farkon jumaa ah garin Kaduna Wanda yakawo abun alfahari da farinciki bakaman kwana kin Baya bah,kuma mutanen Kaduna sunbi umurnin Shugaban su Mal.Nasiru Ahmed Rufai wanda munsan shikanshi zayyi alfahari da abunda mutanenshi suka yi mai.

Kuma yaune a garin Zaria mutane sun halacci wajen Sallah na jumaa dayawa Wanda Lima Mai suka bayyanar ma mutane da su cigaba da biyayya yadda suka saba

Mukuma kungiyar Arewatopmusic Team muma muna bada namu godiya da mutanen Nigeriya dasu cigaba da Hakuri insha Allah komai zaizo karke ameen.

Labaran Hausa.
Yakamata Yan Jaridu Da Masu Yada Labarai Sudinga Yada Gaskiyan Magana. Yakamata Yan Jaridu Da Masu Yada Labarai Sudinga Yada Gaskiyan Magana. Reviewed by MR MB on 10:48 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.