NEWS : Yakamata Buhari Ya Duba Tsaran Arewa (Northern Lives Matter)Here are the trends going on Twitter about Northern Lives Matter,but I will explain it in Hausa.

Yadda wannan mutumin na Farko take Fadi wato Shugabah Muhammadu Buhari yafadar damu Amman gaskiyan shine Koda Atiku ne ah Shugaban kasan bazai canza komi bah saboda Yan siyasan kasan nan ba abunda suka sani sai Iyalansu da kansu.

Hakika Arewacin Nigeria akwai matsaloli da yawa wato Shugaba Muhammadu Buhari bakaramin taimako yayi akasan nanba saboda Arewa cin Nigeriya wani barayin muna fama da Yan bindiga,Boko Haram, Yan Fashi , Barayi da Sauransu toya zamuyi tunda mun riga munsaba.

 Wato Magana na biyun nan yana Magana akan Shugaba Muhammadu Buhari an zabeshi ne saboda Dan Arewa ne bawai cancanta bane,haka Yan siyansan Nigeria suke yi kawai Ana nuna Kabilanci ne da addini .

Wainnan tweet ne na kowanne yana bada bayaninshi akan Rayuwar Arewacin Nigeria hakika yakamata akawo karshen wannan balain Wanda zakaga Yan bindiga ko Barayi ah fili ba yadda zaayi dasu akane me saboda baby tsaro.

 Wannan yana Magana akan yayinda Buhari ke neman mulki yace ma tsohon Shugaban kasan Good luck Ebele jonathan daya ya sauka idan bazai iya bah akan tsaro gashinan yana Kai Amman Koda koyayane baikai Sohon Shigaban kasa ba .

Yakamata Shugaba Muhammadu Buhari ya duba Arewa Koda akan Yan Bindiga ne da barayin shanu da Yan Boko Haram akaudasu don suna zaluntan alummah.


Ku lura kuaga yadda Yan bindiga suke kashe yara da manya yakamata wannan kasha kashen yakare anan kuma Shigaban kasa dakanka kayi alqwarin karemu.

Wannan yana cewa da ace wannan kashe kashen daga Kudanci ne da kaji magan ganu ko tun tini anyi maganin abun Arewa ba dabbobi bane.

Labaran Arewatopmusic.
NEWS : Yakamata Buhari Ya Duba Tsaran Arewa (Northern Lives Matter) NEWS : Yakamata Buhari Ya Duba Tsaran Arewa (Northern Lives Matter) Reviewed by MR MB on 3:16 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.