Yadda zaki Burge Saurayinki Ko MijinkiAkwai hanyoyi da dama wanda zaki burge Saurayinki Ko mijinki wanda mu yanxun zamu bada namu iya fahimtan mu.

Da yawa wasu matan basu san yadda zasu burge samarinsu bah a duk lokacinda yakasance kina tare dashi,shi Namiji nason kidding tankamai idan yana Magana Koda kanshi ya kulle ke saiki cigaba da labarin

Sannan Namiji naso idan Baya kusa dake Koda Calling ko Text kimai so that yasan kindamu dashi kuma dole yakara sonki.

Sannan idan namiji yamiki kyauta ki ansa Koda ranki beso ne saboda wani namijin zaiga kaman baki yadda dashi bah.

Sannan Namiji baison yakiraki Kiki dagawa idanma baki kusa saikiyi Mai text kice baki kusa.

Sannan kalaman Soyayya wannan yakamata kidding mai misali My Honey da magana Mai dadi.
Yadda zaki Burge Saurayinki Ko Mijinki Yadda zaki Burge Saurayinki Ko Mijinki Reviewed by MR MB on 4:30 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.