Wasu Mutanen Da Abun Mamaki (Check Out athis).
Wato yadda NCDC suke irga cases din mutane wainda suka sami cutar Coronavirus da kuma wainda aka saki saki dakuma wainda suka mutu.

Wato ashe abun na damun mutane har wasu sun Saba sun haddace yadda design din yake shine wasu suka yi na Yawan mutane nawa akayi kidnapping dinsu wainda aka raunana sannan Yawan wainda aka kashe.

Hakika yakamta mutane sudaina irin wannan don mukan mu muta rokon Allah days kawo muna wannan karken abun amman baika Mata mutane sufara wasa dashi bah.

Don shi harkan kidnapping ba abun maidawa entertainment bane ko raha
harka ce ta Satan mutane don baida dadi.

Wato bama abunda zai baka mamaki shine hardama saka wainda suka sami rauni dakuma wainda suka mutu.

Wasu Mutanen Da Abun Mamaki (Check Out athis). Wasu Mutanen Da Abun Mamaki (Check Out athis). Reviewed by MR MB on 1:40 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.