Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yasaka Jami'an Tsaro (Sojoji Da Yan Sanda) Yakan Yan Bindiga A Arewacin Nigeria
A yaune mukaji labarin Shugaban kasa Muhammadu Buhari Yasaka Jami'an Tsaro Sojoji Da Yan Sanda ah Arewacin Nigeria.
Wannan hakika zai taimaki mutanen Nigeria yanda dayawa munji labrin Yan bindiga sun addabi mutane.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari Yasaka Jami'an a garurruwa kaman haka Niger,Kaduna,Kastina Da Sokoto.
Jamaan Arewacin Nigeria sunji dadin wannan abunda Shugaban yayi saboda yadda kwanaki suka nuna Mai damuwar su akan abunda ke damunsu.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yasaka Jami'an Tsaro (Sojoji Da Yan Sanda) Yakan Yan Bindiga A Arewacin Nigeria
Reviewed by MR MB
on
2:03 AM
Rating:

No comments:
Post a Comment