Shin Bashinda Ake Badawa Zaabiya Na Covid 19 Support.Abunda Alummah yakamata suduba kenan wannan Bashinda ake badawa zaa biya kar mutun yazo yacinye ace yabiya yana zare ido.

Bama wannan ba idan kalura akwia bashi da ruwa aciki tunda idan aka baka 90k zaka bada 100k kaga baida Kyau dama 100k aka baka saika dawo da 100k din.

Yakamata Yan uwa ku fahimtar da jamaa akan irin wannan bashindon ba gomnati ke badawa bah Bank ne kuma Bank basusan asara bah sai anbiya 
Shin Bashinda Ake Badawa Zaabiya Na Covid 19 Support. Shin Bashinda Ake Badawa Zaabiya Na Covid 19 Support. Reviewed by MR MB on 4:37 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.