Ra'ayoyin Mutane akan abunda Yan sanda sukayiwa beelalgy_gayabeelalgy_gaya yarone matashi dayake tashe a Instagram Yana saka hotuna masu ban shaawa a shafinsa harma yake da followers sosai. Hakan yasa Dole mutum ya kasance masu makiya da mahassada. Cikin kwanakin bayan Nan yasaka kayan Yan sanda hakan yakawo wasu daga cikin Yan sanda suka kamashi suna Mai barazanar ya cire hoton da videos din.

Abun ya jawo hankali a arewa sosai ga ra'ayoyin Mutane da dama akai
@  If the energy used by the police towards this young boy was channelled towards all those bandits, kidnappers, rapers and BH our lives would have been safe.

#NorthernLivesMatter
#NorthernLivesMatterGa wani abunda yace:

It his fault ikr but atleast they should warn him and what about the person who gave him the uniform! What if go commit suicide cus of this humiliation

Ga raayin wata: Yan iskan banxa!ga wadanda ya kamata su kama basu kama ba!Allah ya sakama


Eh Mana mudai Arewatopmusic zamu cigabada kawo muku irin wannan shiri don kawatar dakuArewatopmusic Team


Ra'ayoyin Mutane akan abunda Yan sanda sukayiwa beelalgy_gaya Ra'ayoyin Mutane akan abunda Yan sanda sukayiwa  beelalgy_gaya Reviewed by Extraordinary on 4:15 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.