Mezaku Ce Game Da Wannan Wakan Nasu Deezell Da Dj Ab


Sabon wakansu Deezell tare da Dj Abba ah gaskiya wannan wakan tayi sosai wanda Deezell yasan mesukayi shiyasa baisaki da wuri bah.

Ah wannan shekaran dakyar asami wanda sukayi collabo wacce tafi dadi kaman wannan wanda har Video din yana nan zaa saki kwanan nan.

Ita Banaji Wakace na Deezell wanda Dj Ab yamata Chorus amman Verse kowa yayi iya kokarinshi kuma sunyi yadda yakamata kuma muna alfahari da su.

Shin munada tambaya ah yamxun acikin mawakan Arewa idan akace zaayi Remix dinta wani artist kake so ya shiga wannan collabo kuma tayi dadi kaman yadda sukayi.

Labaran Hausa
Mezaku Ce Game Da Wannan Wakan Nasu Deezell Da Dj Ab Mezaku Ce Game Da Wannan Wakan Nasu Deezell Da Dj Ab Reviewed by MR MB on 4:55 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.