Mawakan America Niki Minaj Da 6ix9ine Sun Sake Yin Abunda Baa Taba Yiba Na Samun Viewers Ah YouTube (46,000,000) Acikin 24 Hour'sHakika Niki Minaj ta taba yin Waka da wannan Celen (6ix9ine) ah wata Waka FeFe harda Video kafin lokacin yaje gidan yari.

6ix9ine yaje gida yari Wanda kusan misalin 2years ko 3 years lokacin Ana zarginsa da taaddanci,wannan mawaki yasha wahala ah laokacinda yaje gidan yari.

Sannan yafito daga gidan yari lokacin jamaa sun tayashi musrna inda yayi wata live video ah Shafinshi na Instagram inda yasami 2Milllions ah wannan live din,sannan yasaki Sabon Video dinshi GOOBA.

Yayinda yasaki wannan video din yasami Viewers 43.1 million within 24 hours inda akace yakarya ma Eminem record Wanda Eminem yatabayi Amman shi 38.1 millions yasamu awata video song dinshi KILL SHOT.

Yanxun kuma Sunyi Collabo Niki Minaj da 6ix9ine ah sabon wakansu TROLLZ inda suka sami Viewers 46 Millions within 24hours.

Shin ah New York sune Kings Acikin mawakan can.

Labaran Hausa.
Mawakan America Niki Minaj Da 6ix9ine Sun Sake Yin Abunda Baa Taba Yiba Na Samun Viewers Ah YouTube (46,000,000) Acikin 24 Hour's Mawakan America Niki Minaj Da 6ix9ine Sun Sake Yin Abunda Baa Taba Yiba Na Samun Viewers Ah YouTube (46,000,000) Acikin 24 Hour's Reviewed by MR MB on 1:57 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.