Mashahuran Yan Kidnappers Da Yan Ungiyan Cult Ankashe Su Ah Garin Imo State
Ga hotunan wainda aka kashe anan kasa Wainnan mashahuran Yan Kidnappers hakika sun cancanta akashe su sabida ah hakin yanxun sune suka dami Arewacin Nigeria wajan taaddanci da masifa.

Yadda kuka gani a wannan makon ankawo labarai dayawa akan yadda suke kashe mutanan gari want sain ma zasu tafi dakaine sai an biya su wasu ma Koda anbiyasu sukan kashe mutun da Wanda aka kama dakuma Wanda yakai kudin.

Su kuma Wainnan Yan Kungiyan cult mutane ne wainda suke taruwa su aikatar da wani taasa don samun cigaban dayan cikin su ko kuma don cigaban Danuwansu don kudi,Amman wainnan mutanen sunfi yawa barayin kudu.

So dayawa akan kawo labarai ace Wainnan Ungiyan sunkashe Dan wancen Ungiyan don sukansu basu cika shiri da Yan uwansu bah.
Mashahuran Yan Kidnappers Da Yan Ungiyan Cult Ankashe Su Ah Garin Imo State Mashahuran Yan Kidnappers Da Yan Ungiyan Cult Ankashe Su Ah Garin Imo State Reviewed by MR MB on 2:45 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.