Hanyoyin Samun Data Da Sauki Na 2020 Daga MTNWainnan hanyoyin sababbi ta samun Data ah sawwake badaika cire kidi dayawa bah.Sodayawa mutane nsamun dama Amman wasu basu fadamusu,wani sain Camfanin MTN suke rifewa.

Wainnan hanyoyin ba masu wahala bane suke kaman zamu lissafo su saiku lura dakyau.

Na Farko Shine wajen amfani da *131*65#
Wanna hanyace Mai Sauki Amman matsalan bakowani Sim card yake yiba sai kaci saan shi,Amman alokacinda kayi dialing dinshi zainu namaka akwai zabin 200mb kusan 100naira ne sai kuma zabin 1000mb shikuma 200naira ne,Amman iya wutan amfani dashi 7days wato sati days.

Na Biyu Shine yin Amma da *567#

Hakika wanna yafi wahalar wa Amman zaka it's samun Data kusa 1000,2000,3000 da 4000 Amman yadda zaa bi steps dinshi ne akwai Wahala nan shine idan kayi dialing din *567# zai kaika inda zakaga zabi biyu kazabi na biyun sannan zai cema 100mb ne kayi ahaka idan kasiya saikayi dialing din *556# zakaga Data dinka Mai yawa wannan haka yake.

Na uku kuma Ana amfanida *131*25#

Wanna kuma Mai sauki ne Amman Ana charging 50naira ne inda alaokacin idan kayi zasu baka 200mb.

Na Hudu shikuma saika koma MTN Pulse shi wannan zaka fara da *406# idan kakoma pulse anan ne zaka Sami Data 1000 ah Naira 500

Na Biyar wannan zakayi dialing din *121# Amman zasu baka datan 1000 ah Naira 350 Amman yanada yawa.


Hanyoyin Samun Data Da Sauki Na 2020 Daga MTN Hanyoyin Samun Data Da Sauki Na 2020 Daga MTN Reviewed by MR MB on 4:36 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.