Hajiya Najaatu Mohammed Tace Ita Takawo Shugaban kasa Muhammadu Buhari Siyasa.Hajiya Najaatu Mohammed itace farkon mace senator yar Kano,wannan senator din tayi magana cewa ita Takawo Shugaban kasa Muhammadu Buhari shiga Siyasa.

Tayi wannan maganan yayinda aka kai wani hari a zamfara inda aka kashe mutane inda babu karancin mutane 15.

Takuma sake cewa ita Takawo shi siyasa,yakamata ya duba lamarin Arewa ya gyara.

Wannan matan tayi magana Mai Dadi muma muna bukatan da Shugaban kasa da yakara jamiai a Arewacin Nigeria saboda akwai matsaloli a fannin.

Shinkunsan Babban matsalan da Arewa ke fama dashi shine Boko Haram, Bandits,Barayi da Sauransu da ace zaa karar dasu insha Allah muna da yakinin ankawo karshen su a kasar Nigeria inda jar wata kasarma sai ankai taimako.

Hajiya Najaatu Mohammed ta rike Shugaban NSUN (National Students Union Nigeria) a Ahmadu Bello University Zaria kuma takara rike wani Ungiyan NANS wato (National Association Of Nigerian Students).


Hajiya Najaatu Mohammed Tace Ita Takawo Shugaban kasa Muhammadu Buhari Siyasa. Hajiya Najaatu Mohammed Tace Ita Takawo Shugaban kasa Muhammadu Buhari Siyasa. Reviewed by MR MB on 1:42 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.