Farkon Upcoming Artist Daga Arewa Dayayi Waka Da Dan Outside USA (Atlanta)


Hakika wannan shine nafarko da dan Arewa upcoming artist yayi waka da dan USA (J HYPE) Amman wakan baa riga ansaki bah,Sunanta Touch The Sky.

Mz Mazaza shine mawakinda yayi wannan babban abun wanda yake zaune agarin Zazzau wato Zaria,saan nan sanan nan ne ah garin Zaria wainda suke fada aji ah mawakan Zaria.

Hakika Mz Mazaza yasanar damu wannan collabo daga wajen Manager din wato ADAM ISAMBO Wanda shike taimaka mai wajen ci gaban harkokinshi don samun nasaran abunda ake nema.

Mun tattauna dashi Manager dinshi tun lokacinda suka hadu da Mawakin Atlanta inda yake cemuna yayi mamakin yadda yaga hausawa suka iya rapping shiyasa zayyi collabo damu.

Yanxun haka anriga angama wakan har yaturo dashi wanda lokacin da zaa saki kawai ake jira ayi annoucement,kuma wannan abunda yayi zaikaramai hazaka da gogewa wajan ganin yakara ma Arewa kima awajen mutanen waje..

Labaran Hausa.
Farkon Upcoming Artist Daga Arewa Dayayi Waka Da Dan Outside USA (Atlanta) Farkon Upcoming Artist Daga Arewa Dayayi Waka Da Dan Outside USA (Atlanta) Reviewed by MR MB on 2:47 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.