Da freestyle Dinka na siye babyna- DJ Ab fan


Wani fans na DJ Ab  a Twitter me suna suleharbo yayi tweeting cewa da freestyle din Dj An ya siye yarinyarshi shikuma DJ Ab seyayi reacting da  " Laaa" hakan ya nuna DJ Ab Yana mamakin wannan abun. Amma bamu San wata Freestyle shi wannan mawakin yake nufiba Amma wasu da dama suna harshashen cewa ae ko wakan feezy ft DJ Ab " Be with you" rap din da Dj is enough to make a girl fall for you

Ga abun da fans din ya rubuta
" da freestyles din ka nayi siya yarinya ta wallahi."


Wannan bawani abun mamaki bane ga yadda DJ Ab yake sakin wakoki masu dadi musamman na soyayya

Recent days Shima feezy yafito Yana cewa yaji ance wakarshi pride tana causing breakup.
Da freestyle Dinka na siye babyna- DJ Ab fan Da freestyle Dinka na siye babyna- DJ Ab fan Reviewed by Extraordinary on 9:25 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.