Boko Haram Da Yan Bindiga Sun Addabi Arewacin Nigeria


Wannan Arewalivesmatter ne idan kalura abunda yake cikin hotonnan zaka ga abubuwane dasuka dame Alummah din Arewa.

Yan Bindiga sun kashe kusan mutane 60 ah kauyen Katsina,yakamata shugabSh kasa yaduba da Kyau don abun yadami mutanen Katsina sosai.


Sannan An kashe mutane kimanin 99 ah borno Shima amman akwai sauran kashe kashe daakayi ah Maiduguri bamu lassafo bah.

Ka wata kuma Yan Boko Haram sunkashe mutane 181 ah Borno sannan 40 ah Katsina.

Mutanen Arewa yakamata mu koma ga Allah mudinga Adduoi da Allah yabamu zaman lfy ah barayin Arewacin Nigeria din.
Boko Haram Da Yan Bindiga Sun Addabi Arewacin Nigeria Boko Haram Da Yan Bindiga Sun Addabi Arewacin Nigeria Reviewed by MR MB on 1:47 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.