Bayani akan sabuwar wakan SIXE2 Black queenTun baya da Nomiss Gee ya gano talent din SIXE2 har yasa wakansa a Arewa24 Taurarowanshi tagunga haskawa a arewa har takai masoya daga sassa daban daban suna zuwa hoto da ganinshi a Zaria. Hakan yakara bashi karpin gwiwa na Kara hazaka da yin wakoki masu maana Kuma akan halin da ake ciki a duniya.

Idan zakuyi lakari da yanzu akwai abunda yake trending a duniya na black lives matters, Kuma duk mawaki idan zeyi Waka zakuga farar mace yake wakewa gabadaya shine SIXE2 yacanza yadda ake kallon black beauty girls ya wakesu har takai wakar ake ganin duk arewa ba Waka kamarta

Wasu zasu tambaya shin ansaki wakanne?

Wakar baa saketaba kawai Ana editing dinta a studio ne shine Mutane suka taru agama a sending musu wakar Amma daga baya se manager da shi SIXE2 suka Basu hakuri sukace su jira very soon zaa saki wakan.


Wai shin ya wakar take harda tasamu dumbin masoya kafin asaketa

Itadai wakar akan mace akayita black beauty aka nuna wa duniya cewa bakar mace nada daraja Tama fi wasu fararen wasu abubuwan na Jin Dadin ruyuwa. Kuma mun Sami SIXE2 yace wakar yayi dedicating dinta to whole black beauty girls in the world.

Shin yauahe zaa saki wakan Nan


Very soon zaa saketa, kucigaba da bin wannan shafin zamu turo muku download link din duk lokacin da akasaki


SIXE2 yakasance shine sabon sarkin wakawa a Zaria ko ince a Arewa yakamata kuyi downloading wakar Nan. Idan ansaketa Nan bada jimawaba


Arewatopmusic Team
Bayani akan sabuwar wakan SIXE2 Black queen Bayani akan sabuwar wakan SIXE2 Black queen Reviewed by Extraordinary on 1:23 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.