RA'AYI: Mekesa artist yayi blow a Arewa KUDI KO TALENT (1)
Assalamualaikum mundade munaso mukawo muku irin wannan Shirin musamman gamasu bibiyar wannan manhajar. Shidai wannan shiri Yana bukatan bayani sosai

Farko dai wannan shiri wanda kowa ze iya tofa albarkacin bakinsa aciki. Zaku turo muna ra'ayoyinku ta WhatsApp akan shin me kuke ganin yakesa mawaki yayi popular a arewa? Shin kudinsane ko talent, kowa ze iya sa Baki awannan zamuyi sharing muyi posting ra'ayoyinku a website dinnnan dakuma sunayen Wanda suka rubutu.


Wannan shiri bawai don aci mutumcin wanibane shiyasa duk Wanda ya turo muna zamu tantance muzabi Wanda zamuyi amfanidashi Amma muna Baku shawara duk Wanda keda idea ya rubutu nashi dalilin da Kuma raayinsa.


Ga nambobin da zaku turo sako ta WhatsApp ga Wanda sukeso suyi participating a wannan abun.

08102688743 ko 08142610320

For those that are not good in hausa, let me summarize everything we have said above. It's a debate like who blow fast in arewa among artist is it someone with money or someone with talent. So if you feel you want to share your idea you can send WhatsApp messages through this numbers 08102688743 or 08142610320. But make sure it is something reasonable we are going to post all your ideas on our website for people to read with citation of your names.


Thanks you for participating  you can also share your thoughts on the website comments box it's acceptable.


Arewatopmusic Team
RA'AYI: Mekesa artist yayi blow a Arewa KUDI KO TALENT (1) RA'AYI: Mekesa artist yayi blow a Arewa KUDI KO TALENT (1) Reviewed by Extraordinary on 1:16 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.