Abun Tir Wata Yarinya Tana Neman Auren Yar Uwarta Mace A Garin Edo State.Wannan maganar Babban abun Allah shi kyauta ne,Wai ace mace take neman auran mace kuma aka bari.

Sodayawa irin wannan matsalolin badaga mubane daga manyan kasar mune yakamata su dau hukunci akan abubuwan dake faruwa akasannan.

Shin inba hauka bah meye na auran jinsinka ba abunda zai anfaneka bah,kuma su iyayenda suka haifesu idan kaduba zakaga mace da namiji ne kuma ba mace da Mace bane ko Namiji da Namiji,tunda kaga haka kasan iyayensu ne suka goya musu Baya.

Sannan daace sun Sami tarbiya Mai kyau shin zasu iya yin haka (No) Amman babu tarbiya ita wannan Rayuwar ana neman ilimi daban daban,ta hanyan addini data zamani wato (Boko).

Wani sain karatun Zamanin kejamusu inhar Mutum yayi zurfi aciki,haka kwana ki muka ga wasu ah social media Wai basu yarda da akwai Allah bah kaga Wainnan ai manyan dakikai ne.

Damuka lura sai mukaga wato Yan fannin kimiya ne wato (Scientist) saboda sun shiga karatun yayi yawa tainda abunda suke karanta yarinjayi addininsu Koda yake kai kasan me irin wannan ilimin daman can baida ilimin addini.

Idanka lura kasan nan namu baa bar Auren jinsi bah kaga ko yakamata ah kamasu kafin su lalata muna kasar mu.
Abun Tir Wata Yarinya Tana Neman Auren Yar Uwarta Mace A Garin Edo State. Abun Tir Wata Yarinya Tana Neman Auren Yar Uwarta Mace A Garin Edo State. Reviewed by MR MB on 1:24 AM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.