Abun Ba Dadi Wasu Yara Biyu Gini Ya Fado Musu A Garin LagosAh yaune 17june 2020 ake sanar damu cewa wani Babban gini ya fadoma wasu Yara Biyu ah garin Lagos.

Management da hukuma sunyi Magana cewa hakika abunda yajanyo wannan masifan shine rashin yin gini mai kyau tundaga farkon gini.

Hukumar suna kara fakadar da all cewa dasudinga yin aikimai Kyau tundaga farkon gini har kashe.

Wato anamu rahotan Na Miji daya ne da Mace daya suka mutu,kuma hukumar tana bama iyalan yaran dasuyi Hakuri da juriya akan abunda yafaru.
Abun Ba Dadi Wasu Yara Biyu Gini Ya Fado Musu A Garin Lagos Abun Ba Dadi Wasu Yara Biyu Gini Ya Fado Musu A Garin Lagos Reviewed by MR MB on 2:15 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.