Abubuwane Zakadinga Sa Budurwanka Tadinga Jindadi.Hakika akwai abubuwan Dazasu dinga saka budurwanka jindadi,shin wani irin abu ne haka,kodayake bawai zamu tsaya lissafasu bane kwai Dan karamin bayani zamuyi kaman haka:

Da Farko basai munyi wata magana Mai tsawobah wata ita mace akoda yaushe tana bukantan ko yanene sabida su sunfika rauni kai zaka iya Hakuri na kwanaki bakaji muryanta bah Amman ita koh karyane,ko tayaya saita kiraka.

Sannan wato kasan mata suncika son adinga yinmusu kalamai Mai Dadi sannan dakuma nuna mata aduk duniya babu kamarta.

Kuma a mtsayinka na saurayinka kayawaita impressing dinta dakawo mata kyaututtuka,sannan kuma mace nabukan girmamawa.

Wani sain wasu sukansha kowace mace mayyan kudi bahaka bane sukansu suna bukanta soyayya.
Abubuwane Zakadinga Sa Budurwanka Tadinga Jindadi. Abubuwane Zakadinga Sa Budurwanka Tadinga Jindadi. Reviewed by MR MB on 12:46 PM Rating: 5

No comments:

ismaeeelkwr. Theme images by Sookhee Lee. Powered by Blogger.